Sponsored Links
Wata kotu a Nigeria ta bayar da sammacen kama Malam Nuhu Ribadu, tsohon shugaban hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati wato EFCC.
2009-11-20T20:03:31+00:00
'Yansanda a Jamus sunce suna binciken wasannin kwallon kafa kusan dari biyu a Turai da aka yi magudin sakamakonsu. Wani Jami'in hukumar kula da wasan UEFA yace lamarin abin kunya ne.
2009-11-20T19:48:05+00:00
Kungiyar Tarayyar Turai ta nada shugabanta na farko da ba na karba-karba ba, bisa yarjejeniyar birnin Lisbon. Ana dai ci gaba da tsokaci kan wanda aka nada da ba'a san shi ba sosai a siyasar duniya.
2009-11-20T20:13:22+00:00
Jamiyar adawa ta Action Congres ta yi tir da takadamma tsakanin yan majlisun dokokin Najeriya
2009-11-20T07:49:30+00:00
Jamhuriyar Niger ta bayyana muhimmanci amfani da bikin ranar kididdigar jama'a ta Afrika ga alummar kasar.
2009-11-20T08:43:29+00:00
Ana bukukuwan irin nasarorin da aka samu shekaru ashirin bayan kafa dokar kare hakokin yara duniya.
2009-11-20T07:45:18+00:00
Yajin aikin da ma'aikatan kotunan Najeriya ke yi ya gurgunta gudanar da sharia a mafi yawan kotunan kasar
2009-11-20T07:43:29+00:00
A Najeriya, mata masu juna biyu da dama ne ke rasuwa a wajan haihuwa. Kididdiga ta baya-bayan nan ta nuna cewa mata dubu biyu ne ke rasuwa a cikin dubu dari a wajen haihuwar a arewacin kasar.
2009-11-19T20:55:21+00:00
Kasar Masra ta umurci jakadanta da ke Algeria da ya komo gida domin tattaunawa tare da shi, a wani mataki da ke nuna yadda dangantaka tsakanin kasashen biyu ta ke kara tabarbarewa.
2009-11-19T20:45:13+00:00
A Najeriya, gwamnatin kasar ta mayar da martani a kan alkaluman da kungiyar Transparncy International, mai sa ido a kan cin hanci ta fitar, cewa cin hanci ya karu a Najeriyar.
2009-11-18T20:52:33+00:00
Shugaban Amirka, Barack Obama, ya ce shirin Isra'ila na gina daruruwan sabbin gidaje domin Yahudawa 'yan kama-wuri-zauna, a filayen Falasdinawa da ke gabashin birnin Kudus.
2009-11-18T20:32:46+00:00
Amurka ta bukaci Israila ta mutunta alkawarin da ta yi na dakatar da gine-gine a yankunan Falasdinawa
2009-11-18T10:03:45+00:00
Sakamakon raba kasashen da za su taka leda agasar cin kofin kwallon kafa na nahiyar Afrika, ya nuna cewa Najeriya za ta kara da Masar.
2009-11-20T19:45:28+00:00
Hukumar wasan kwallon kafa ta duniya FIFA ta fara daukan matakan ladabtarwa akan hukumar wasan kwallon kafa ta Masar.
2009-11-20T19:47:09+00:00
Au yau ake saran Cristiano Ronaldo zai bi sahun takwarorinsa na Real Madrid domin fara motsa jiki daidai lokacin da yake murmurewa daga rauni.
2009-11-20T19:48:34+00:00
Kocin Manchester United zai fito filin wasa a karawar da Manchester za ta yi da Everton a filinta na Oltraford duk da hukuncin dakatarwar da aka yi masa.
2009-11-20T14:20:12+00:00
Manajan Arsenal Arsene Wenger yace mai yiwuwa dan wasan kulub din mai rike baya Kieran Gibbs ya taka leda a karawar da za ta yi da Standard Liege.
2009-11-20T14:37:18+00:00
Hotunan Mako
2009-11-20T19:40:35+00:00
Wasu direbobin manyan motoci sun harzuka ranar Alhamis 29 ga watan Oktoba, suka kuma toshe hanyar Enugu zuwa Anaca, sakamakon zargin da suka yi cewa jami'an tsaro na tilasta musu bayar da cin hanci kafin su wuce.
2009-10-30T22:21:41+00:00
A cikin wata Maris din shekarar 2009 ne Sashen Hausa na BBC ya gudanar da wani rangadi a jihohi goma sha daya na arewacin Najeriya. Rangadin ya mayar da hankali ne kan yadda rayuwa take a yankunan karkara.
Tafiyar Kawo Yanzu
Sofomo ™ © 2007