Sponsored Links
Bama-baman sun tashi ne a yayin da aka soma taron gwamnonin yankin a kan yadda za a sake tsugunar da 'yan gwagwarmayar da suka ajiye makamansu.
2010-03-15T16:48:40+00:00
A Nijeriya akalla mutane goma sha takwas ne suka mutu a wata taho-mu gama da aka yi tsakanin wata motar daukar kasa watau Tipa da wata motar fasinja a Katsina.
2010-03-15T16:46:39+00:00
Shugaban gwamnatin mulkin sojan Nijer ya gaana da kungiyoyin farar hula da suka hada da kungiyoyin ma'aikata da kungiyoyin kare hakin dan Adam da na 'yan kasuwa.
2010-03-15T16:32:09+00:00
Gamayyar kungiyar masu dillancin kayan lambu da dabbobi ta Najeriya ta umurci mambobinta dasu koma bakin aiki a yau bayan yajin aikin na mako guda
2010-03-15T07:45:18+00:00
Daya daga cikin fitattun yan kwallon duniya, David Beckham na kasar Ingila, ya ji rauni a lokacinda ya ke bugawa kulob dinsa na AC Milan kwallo a daren jiya.
2010-03-15T07:52:51+00:00
Shugaban Cocin Roman Katolika a kasar Ireland Cardinal Sean Brady na fuskantar kiraye-kirayen sauka daga mukaminsa
2010-03-15T07:37:54+00:00
Gwamnatin Amurka ta baiwa iyalan jami'anta da ke aiki a garuruwan da ke kan iyakarta da kasar Mexico izinin kauracewa yankin bayan jerin wasu hare hare.
2010-03-15T07:31:17+00:00
Dubban jama'a ne suka halarci jana'izar marigayi Lamidon Adamawa Dr Aliyu Musdafa yau a Yola,babban birnin jihar Adamawan, bayan da ya rasu a jiya da magariba.
2010-03-14T20:22:47+00:00
Dubban mutane ne suka yi cincirindo a Bangkok ,babban birnin kasar Thailand, suna zanga zangar nuna adawa da gwamnati da kuma neman a gudanar da sabon zabe.
2010-03-14T14:50:57+00:00
Amurka da Rasha sun ce ta yiwu su amince da wata yarjejeniya nan ba da jimawa ba ta rage makamansu na Nukliya. Shugabanin kasashen sun tattauna a wayar taraho domin nazari kan ci gaban da aka samu.
2010-03-14T07:19:12+00:00
Hukumomi da kungiyoyi suna matsin lamba ga gwamnatin Nijeriya ta gudanar da cikakken bincike a kan hare hare na baya bayan nan a jihar Filato.
Duk da cewa dai hukumar kula da muhalli a Abuja ta tsara yadda jama'a za su rika fito da shara, da kuma kwashe ta domin tsaftace birnin, har yanzu shara na ci gaba da dabaibaye manyan titunan birnin.
Lars Lagerback ya shiga harkar kwallon kafa ne dumu dumu a shekarar alif dari tara da saba'in da bakwai inda ya bugawa tawagar kasar Sweden kwallo.
Kauyen 'Zimbabwe' dake karamar hukumar Karshi ta jihar Nasarawa a Najerira wani kauye ne da jama'a da dama ke zuwa domin shakatawa.
Wani dattijo mai shekaru tamanin da takwas Alhaji Garba Magini ya yanke shawarar shiga makarantar firamare domin nunawa 'yan baya mahimmancin ilimi.
2010-03-15T13:58:24+00:00
A Nijeriya, wata gobara da ta tashi a kasuwar kantin kwari dake jahar Kano a arewacin kasar, ta yi sanadiyyar konewar dubban shaguna da kuma asarar kaya na biliyoyin Nairori.
Rudunar 'yan sadan Jihar Filato ta ce za ta gurfanar da mutane arba'in da tara ne a gaban kotun, da tuhumar su da kisa a rikicin da ya barke kwana kwana nan a rikicin Jos.
Hukumomi da kungiyoyi suna matsin lamba ga gwamnatin Nijeriya ta gudanar da cikakken bincike a kan hare hare na baya bayan nan a jihar Filato.
A Najeriya koma bayan da karancin wutar lantarki ke haifarwa a bangaren masana'antu da ci gaban kasar.
A Nigeria, wani dattijo mai sama da shekaru tamanin ya yanke shawarar shiga makarantar Firamare.
A Nijeriya, wata gobara da ta tashi a kasuwar kantin kwari dake jahar Kano a arewacin kasar, ta yi sanadiyyar konewar dubban shaguna da kuma asarar kaya na biliyoyin Nairori.
Duk da irin korafin da jama'a ke yi sakamakon takurar da suke samun kansu a ciki saboda tsanantar zafi, ga wasu kuma lokaci ne na murna.
An kiyasta cewa mutane dari biyu sun halaka a rikicin da aka yi a Dogo-Nahawa, wanda kuma a cewar gwamnatin jihar , yawanci mata ne da yara kanana.
A cikin wata Maris din shekarar 2009 ne Sashen Hausa na BBC ya gudanar da wani rangadi a jihohi goma sha daya na arewacin Najeriya. Rangadin ya mayar da hankali ne kan yadda rayuwa take a yankunan karkara.
Shirya gajeran fim kan yadda kake kallon duniya, ka aiko wa BBC don shiga gasa da kuma samun damar watsa wa ga duniya.
2010-02-08T21:00:57+00:00
Sofomo ™ © 2007