Sponsored Links
Gwamnatin Najeriya ta bukaci jakadanta na Libiya ya koma gida, a wani mataki na nuna bacin ranta da wasu kalaman da Shugaba Libiyar, Mu'ammar Gaddafi yayi a kwanan nan.
2010-03-18T20:13:52+00:00
Kwamitin majalisar dattawan Najeriya kan gyaran fuska ga tsarin mulkin kasar, wadanda suka shafi dokokin zabe, ya mika rahotonsa na farko ga majalisar dattawan kasar.
2010-03-18T20:13:20+00:00
Gwamnatin jihar Adamawa a Najeriya ta sanar da Dr. Barkindo Aliyu Musdafa a matsayin sabon lamidon Adamawa, ya gaji mahaifinsa marigayi Aliyu Musdafa.
2010-03-18T20:20:26+00:00
Jami'an Isra'ila sun ce, wani ma'aikacin gona dan kasar Thailand ya rasa ransa, lokacin da aka harba wani roka, hadin gida, daga yankin zirin Gaza, zuwa kudancin Isra'ilan.
2010-03-18T15:55:59+00:00
Hukumomi a jihar Pilato sun ce, an kama mutum bakwai da ake zargi da hannu a harin da ya kai ga hallaka mutane goma sha uku, a wasu kayuka na karamar hukumar Riyom.
2010-03-18T16:01:29+00:00
Kotun tsarin mulki a Togo ta tabbatar da nasarar da shugaba Faure Gnassingbe ya samu a zaben da aka yi a watan jiya, wanda ke cike da cece-ku ce.
2010-03-18T16:05:19+00:00
A Nigeria, rushe majalisar zartarwa da mukaddashin shugaban kasar Goodluck Jonathan yayi, na ci gaba da haifar da cece kuce.
A yau babbar jamiar hukumar kula da harkokin wajen tarayyar turai Baroness Catherine Ashton zata isa zirin Gaza.
2010-03-18T07:02:50+00:00
Shugaba Obama ya kara kaimi, na yunkurin samun goyonbaya ga manufarsa ta dokar gyaran fuska ga harkokin lafiyar kasar, inda ya yi hira da gidan talabijin na Fox News.
2010-03-18T07:47:20+00:00
Mahukunta a Uganda sun ce suna gudanar da bincike kan musababbin rasuwar mutane ukku wadanda jamian tsaro suka bindige har lahira, bayan wata gobara da ta lakume wata makabartan sarauta mai tarihi.
2010-03-18T07:38:56+00:00
Hukumomi a Ghana na ta kokarin hana barkewar wani sabon rikici tsakanin kabilun Ashanti da na Brong Ahafo, a yayin da bangarorin biyu suke jan damarar yaki
2010-03-17T15:16:30+00:00
Majalissar dokokin Nigeria ta ce zata fito da sabuwar dokar zabe. Hakan ya biyo bayan fitar da jaddawalin zabe biyu da hukumar zaben kasar mai zaman kanta ta yi.
2010-03-16T19:58:04+00:00
Wasu bama-bamai guda biyu sun tashi a gidan gwamnatin jihar Delta da ke Warri gab da za a fara wani taron neman zaman lafiya. Kungiyar MEND ta bayyana cewa ita ce ke da alhakin dasa bama baman.
Hukumomi da kungiyoyi suna matsin lamba ga gwamnatin Nijeriya ta gudanar da cikakken bincike a kan hare hare na baya bayan nan a jihar Filato.
Duk da cewa dai hukumar kula da muhalli a Abuja ta tsara yadda jama'a za su rika fito da shara, da kuma kwashe ta domin tsaftace birnin, har yanzu shara na ci gaba da dabaibaye manyan titunan birnin.
Lars Lagerback ya shiga harkar kwallon kafa ne dumu dumu a shekarar alif dari tara da saba'in da bakwai inda ya bugawa tawagar kasar Sweden kwallo.
Fasahar intanet fasaha ce da wasu masana ke cewa ta sauya fasalin yadda ake gudanar al'amuran rayuwa a duk fadin duniya.
A Nigeria, rushe majalisar zartarwa da mukaddashin shugaban kasar Goodluck Jonathan yayi, na ci gaba da haifar da cece kuce.
Wani dattijo mai shekaru tamanin da takwas Alhaji Garba Magini ya yanke shawarar shiga makarantar firamare domin nunawa 'yan baya mahimmancin ilimi.
2010-03-15T13:58:24+00:00
A Nijeriya, wata gobara da ta tashi a kasuwar kantin kwari dake jahar Kano a arewacin kasar, ta yi sanadiyyar konewar dubban shaguna da kuma asarar kaya na biliyoyin Nairori.
Fasahar intanet fasaha ce da wasu masana ke cewa ta sauya fasalin yadda ake gudanar al'amuran rayuwa a duk fadin duniya.
Gwamnatin jihar Kaduna dai na ikirarin inganta hakar ilimin Firamare a Jihar, bayan da ake samun irin wadannan makaratu
A Nigeria, wani dattijo mai sama da shekaru tamanin ya yanke shawarar shiga makarantar Firamare.
A cikin wata Maris din shekarar 2009 ne Sashen Hausa na BBC ya gudanar da wani rangadi a jihohi goma sha daya na arewacin Najeriya. Rangadin ya mayar da hankali ne kan yadda rayuwa take a yankunan karkara.
Shirya gajeran fim kan yadda kake kallon duniya, ka aiko wa BBC don shiga gasa da kuma samun damar watsa wa ga duniya.
2010-02-08T21:00:57+00:00
Sofomo ™ © 2007